Yan ta'adda
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana nasarar damke wasu mutane hudu da ke tattara bayanan sirri kan jama'a su na mikawa masu garkuwa da mutane.
An shiga tashin hankali a Edo yayin da 'yan ta'adda suka yi kokarin kashe mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu lokacin da yake hanyar komawa kan kujerarsa.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cafke miyagu takwas da ake zargi aikata manyan laifuffuka a jihar Filato dauke da tarin makamai, ana neman wasu ruwa a jallo.
Mutane biyar daga cikin wadanda 'yan bindiga suka sace a kauyen Dan Isa sun kubuta. An yi jana'izar mutum biyar bayan ban sake gano gawar mutum daya a daji.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan sati uku.
Jama'ar karamar hukumar Dawakin Kudu sun shiga tashin hankali bayan an gano gawarwaki guda shida a gidan wani mai sayar da kayan miya, Abdul-Aziz.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro a Arewacin Najeriya ta samu asali ne saboda ayyukan hako ma'adanai ba busa ka'ida ba.
Rundunar sojin saman Najeriya ta tabbatar da halaka 'yan bindiga a dajikan kananan hukumomin Giwa da Igabi a jihar Kaduna. Hakan ya faru ne cikin makon da ya gabata.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana harin kunar bakin wake da 'yan ta'adda suka kai a jihar a matsayin kokarin yiwa gwamnatinsa zagon kasa.
Yan ta'adda
Samu kari