Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci matasan Najeriya da su tashi su karbi ragamar shugabancin kasar nan a halin da ake ciki..
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce duk abubuwan da ya aikata da ya kuma samu bisa tsautsayi ne amma banda noma, rahoton PM News. Tsohon shugaban kasar
Dan takarar jam'iyya PDP, Atiku Abubakar, ya ce yana da buƙatar tsohon ogansa, Obasanjo ya mara masa baya har ya cika burinsa na zama shugaban ƙasa a zaben 2023
Olusegun Obasanjo, Yusuf Datti Baba-Ahmed da Peter Obi sun zauna. Hakan ya kara nuna akwai yiwuwar Obasanjo yana goyon bayan takarar Peter Obi a zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress kuma mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya yi ikirarin cewa wasu manyan yan arewa da ts
A zabe mai zuwa, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo bai tare da Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso. Mahadi Shehu yace ya bi bayan Peter Obi ne.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a murnar cikarsa shekaru 85 ya tuka babur din adaidaita sahu a titunan Abeokuta. Tsohon shugaban kasar ya cika
Shugaban kungiyar dattawan arewa, Farfesa Ango Abdullahi, yace halin da siyasar Najeriya ke ciki shi ne jigon tattaunawarsa da tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta bukaci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi karin haske kan kalaman da ya furta kan dan takarar shugaban kas
Olusegun Obasanjo
Samu kari