Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gargadi wasu magoya bayan Asiwaju Bola Tinubu dan takarar shugaban kas na jam'iyyar APC, Daily Trust ta rahoto. Tinubu
Shugaban Majalisa Ya Fadi Abin da ya Wakana da Bola Tinubu ya Ziyarci Obasanjo. Tun yanzu har Femi Gbajabiamila ya hango Jam’iyyar APC ta ci zabe bayan ziyarar.
Bola Tinubu ya bayyana makasudin zuwa jihar Ogun, ya hadu da Olusegun Obasanjo. Tinubu ya shaida cewa ya ziyarci Abeokuta ne domin ya gaida mutanen da ke jihar.
Za a ji Yadda Janar Dambazau Ya Hakura da yi wa Jonathan Juyin-mulki da Rasuwar ‘Yar’adua. Janar Dambazau ya ki karbar shawarar kifar da Gwamnatin Jonathan.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya yi magana a game da abin da ya jawo rashin hadin kai a shekarun 1960, sannan ya tabo batun siyasar 2023.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bukaci yara da ke makarantar marayu a Maiduguri, Jihar Borno, su mayar da hankali kan karatunsu yana mai cewa shine ab
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya bata kai matsayin da ya kamata a ce ta kai ba. A cewar Obasanjo, duk wanda ya ce abubuwa sun
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya gargaɗi yan Najeriya cewa su natsu su zaɓi nagartattun shugabanni a 2023 idan ba haka ba Najeriya zata iya rushewa.
Legit.ng Hausa ta kawo rahoto na musamman na wasu daga cikin shahararrun wadanda gwamnatin tarayya tayi masu afuwa tun daga farkon shekarar 1966 har zuwa yau
Olusegun Obasanjo
Samu kari