Olusegun Obasanjo
An yada jita-jitan Peter Obi zai more a gaban kotu don kare shi, kuma Obasanjo ne ya dauko lauyar da ta fi kowa hadari a duniya 'yar asalin Rasha, batu ya fito.
Shekara 13 bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Umaru Yar’Adua, uwargidansa, Hajiya Turai Umaru Yar’Adua ta bayyana wa gidan BBC yadda rayuwa ta kasance mata
A wata wasika mai shafi biyu, Olusegun Obasanjo ya nemi Birtaniya ta ji kan Ike Ekweremadu, ya tsoma baki a shari’ar da ake yi da Sanatan da iyalinsa a Ingila
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour a zaben ranar 25 ga watan Fabrairun 2023 ya ce ya hadu da tsohon shugaban kasa Obasanjo a Anambra.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya ya bayyana kadan daga abin da Allah ya halicci kasar ta kasance a kai, amma aka samu akasin yadda 'yan siyasa suka bata komai.
Oba Adeyeye Ogunwasi, Ooni na Ife ya yi kira ga yan kasa su zauna lafiya sannan ya bukaci ma'aikatan zabe su binciko yadda za a gyara zaben a maimakon soke shi.
Wata kungiyar hadin kan yan arewa, ANA, ta ja kunnen tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo kan cewa a soke zaben shugaban kasa na 25 ga Fabrairun 2023.
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC ta yi martani ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan kira da ya yi na cewa a soke wasu zabuka
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bukaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Mahmood Yakubu da ya soke zaben shugaban kasa na ranar Asabar.
Olusegun Obasanjo
Samu kari