Olusegun Obasanjo
A zaben shekarar nan, Olusegun Obasanjo yana tare da LP da Peter Obi. Amma idan za a tuna, goyon bayan da Obasanjo ya ba Atiku Abubakar a 2019 bai cece shi ba.
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya yi aiki da manyan masu neman takarar a 2023, don haka ya fadi ra’ayinsa a kan takarar Bola Tinubu, Kwankwaso Atiku da Obi.
Yayin da ya rage sauran kwanaki 55 a fafata zaben shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa da Peter Obi na jam'iyar Labour Party.
Za a fahimci Jam’iyyar Labor Party ta bakin Darektan yakin neman zaben shugaban kasa, tabbatar da cewa tana da goyon bayan Olusegun Obasanjo a zabe mai zuwa.
Nyesom Wike, Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Samuel Ortom da Ifeanyi Ugwuanyi za su bada goyon bayansu ne ga APC ko LP, ba za su goyi bayan PDP a shugaban kasa ba
Abeokuta - Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, a ranar Asabar, ya bayyana cewa ba shi ba komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da siyasa gaba daya
Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ya sa ba zai kuma neman takarar Shugaban kasa ba, yana ganin ya fara yawon neman takara yanzu, bata sunansa zai yi kawai.
A littafin tarihinsa da aka rubuta, an fahimci cewa shekara 3 da barin kujerar Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya koma neman bashi daga abokansa a gidan soja.
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya bayyana cewa, sam a yanzu man fetur ba zai iya rike kasar nan ba, dole akwai bukatar kawo mafita ga tattalin arzikin kasa nan.
Olusegun Obasanjo
Samu kari