Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Jalingo - Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN a jihar Taraba ranar Alhamis ta bayyana cewa ita zata sake zaban wanda zai zama gwamnan Taraba saboda yawan mabiyanta
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN reshen Jihar Kwara jiya ta jajirce akan cewa ba za ta taba barin amfani da hijabai a makarantun ta da ke jihar ba, The Nation
Wani malamin addinin Kirista a Najeriya, Father Oluoma Chinenye John, ya yi tsokaci mai daukan hankali game da shan giya da yasa yan Najeriya da dama suka fara
Wani mutum a Birnin Vatican ya katse jawabin Fafaroma Francis domin ya fada masa cewa 'Allah baya tare da shi', mutumin ya rika ihu yana cewa Allah bai gamsu da
Kungiyar CAN a jihohin arewa 19 da Abuja ta ce sam bata tsayar da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a matsayin dan takarar da zata marawa baya a zaben 2023 ba.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Kwara ta musanta amincewa da amfani da hijabi ga dalibai mata a makarantun kiristocin da ke jihar inda tace gw
Bola Oyebamiji, kwamishinan kudi na jihar Osun kuma mai sarautar Balogun Musulumi of Ikireland, ya dauka nauyin ginin sakateriyar kungiyar Kiristoci ta kasa.
Wasu matasan Kiristoci karkashin jagoranci kungiyar Kiristocin Najeriya, YOWICAN, a ranar lahadi sun yi suka game da gayyatar faston cocin katolika, Kukah.
Funmilayo Adebayo, fitacciyar faston Najeriya wacce aka lakaba wa suna Mummy GO, ta yi ikirarin cewa bidiyoyin da ake yadawa kan da'awarta duk lalatattu ne.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari