Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar kiristocin Najeriya watau CAn ta gabatarwa dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya karkashin jam'iyyar adawa a PDP, Alhaji Atiku Abubakar jiya..
Sammie Okposo, fitaccen mawakin bisharan Najeriya ya kwanta dama watanni bayan ya tsira daga hatsarin mota. Furodusan Najeriya ID Cabasa, ya tabbatar da rasuwar
Wani rigimammen Fasto ya dirkawa matan aure da yan matan cocinsa akalla guda ashirin ciki a jihar Enugu. Matarsa ce ta kai kararsa wajen hukumar yan sanda.
‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da rakiyar Iyorchia Ayu da Okowa sun garzaya ganawa da kungiyar kiristoci ta kasa a Abuja.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC ya zannan da kungiyar Kiristocin Najeriya watau CAN ranar Laraba a Abuja.
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gana da shugabannin kungiyar kiristoci na Najeriya CAN inda suka gabatar masa da bukatunsu.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi bayanin cewa dalilin da yasa ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin tafiya dabara ce.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta gana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu don tattauna abubuwan da suka shafi muradan Kirista.
kiristocin Nigeria (CAN) Na ta Allah wadai da Yunkurin Jam'iyyar APC na dauko Musulmi dan marwa ko zama dantakar mataimakin shugaban kasar wato Kashim Shettima
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari