Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya gana da wasu malaman Kirista a karkashin kungiyar Pentecostal Bishops Forum of Northern Nigeria.
Fasto Samuel Oladele kuma limamin Christ Apostolic Church (CAC) Worldwide ya ba kiristoci satar amsa a zaben Shugaban kasa, yace su bi wanda zai kare ra’ayinsu.
Tsohon Kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya bayyana cewa tikitin Musulmi da Musulmi da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, tayi zai kare.
Ciyamomin kungiyar kiristoci ta Najeriya, CAN, suna cigaba da nuna rashin amincewarsu da tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi, tana cewa ba za ta y
Abuja - Gabanin zaben 2023, gamayyar kiristocin Najeriya tace tana shirya zama da duk dan takarar kujeran shugaban kasan dake son cin zabe, rahoton Punch..
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN tayi watsi da labarin cewa ta sauya ra'ayi game da takarar Musulmi da Musulmi bayan zamanta da dan takarar shugaban APC,Tinubu.
Shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN), Dr Daniel Okoh, ya shaewarci shugabannin kiristoci a fadin Najeriya da su kauracewa batun da ya shafi siyasa.
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya ce zai koyi amfani da fiyano domin ya rike rera wake-waken bege a coci a matsayinsa na mai kunar Yesu Almasihu.
Wasu futattun matasa sun farmaki wani Bishap da suka yi zargin yana daya daga cikin fastocin bogi da suka halarci taron APC na kaddamar abokin takarar Tinubu.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari