Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN reshen jihar Kaduna ta soki tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan kalamansa na tikitin Muslim-Muslim a wani faifan bidiyo.
Ƙungiyar CAN ta ce dole a tabbatar da adalci wajen rabon Hafsun Sojoji. Kiristocin sun aika sako na musamman ga Bola Ahmed Tinubu da ake shirin raba mukamai.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya (CAN) ta koka kan yadda hare-haren ‘yan bindiga ya yi kamari musamman a kananan hukumomin Mangu da Riyom a cikin jihar Plateau.
Ana shirin mika mulki, CAN ta bukaci alfarma a wajen Bola Tinubu, Shugaban kungiyar CAN ya na so Bola Ahmed Tinubu ya yi adalci idan ya zama shugaban kasa.
Wani fasto dan kasar Mozambique ya kwaikwayi azumin kwanaki 40 na Annabi Isah, inda ya shafe kwanaki 25 yana yi, bai cika ba ALlah ya dauke shi zuwa kiyama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da ba ma'aikata a Najeriya hutun kwanaki biyu a daidai lokacin da ake tunkarar bikin easter da ke tafe nan ba da jimawa.
Ƙungiyar kiristocin Najeriya (CAN) reshen jihar Adamawa tayi wani muhimmin kira kan al'ummar jihar Adamawa yayin da ake tunkarar zaɓen cike gurbi na gwamna.
Wasu miyagun yan ta'adda sun halaka Malamin cocin ECKWA a yankin karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, sun yi awon gaba da matarsa kana sun sako sama da 100.
Kiristoci su na neman Sakataren Gwamnati da COS a Gwamnati mai zuwa. An ce idan Bola Tinubu ya yi haka ne zai zama an yi adalci da gaskiya wajen raba kujeru.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari