Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Hukumar NSCDC ta cafke wasu mutum uku bisa laifin zamba cikin aminci da damfara. Daga cikinsu akwai wani fasto wanda ya damfari wani mutum naira miliyan daya.
A kalla manyan fastoci biyu ne suka hango gagarumin matsala da ke tunkaro coci a hasashensu na 2024. Akwai wanda ya ce asirin wasu manyan malamai zai tonu.
Fitaccen malamin addini mazaunin Filato, Prophet Ritabbi, ya yi hasashensa na sabuwar shekarar 2024. Malamin ya hangowa yan Najeriya tarin wahalhalu.
Yayin da shekarar 2023 ke bankwana, wasu gwamnoni a Najeriya sun amince da bai wa ma'aikata kyautar N100,000 a jihohinsu domin bukukuwan kirsimeti.
Shahararren Fasto Philip Goodman ya yi hasashen abubuwan da za su faru a 2024 da suka hada da zuwan Yesu da karyewar farashin man fetur da sauransu a kasar.
Fitaccen malamin addinin Kirista, Mathew Hassan Kukah ya gargadi Tinubu kan irin salon mulkinsa inda ya ce Allah ba zai yafe masa ba idan ya kauce hanya.
Gwamna Umar Bago na jihar Niger ya ba da hutun kwanaki bakwai ga ma'aikatan jihar saboda bikin Kirsimeti tare da ware abinci don raba wa al'umma.
Gwamnatin Najeriya ta zabtare farashin ababen hawa tare da mayar da jirgin kasa ya zamo kyauta a yayin bikin Kirsimeti da sabuwar shekara kasar..
Archbishop Iboyi Godday ya yi watsi da wani nadin mukamin mamba a hukumar alhazan Kirista a jihar Delta wanda gwamnan jihar Sheriff Oborevwori ya yi masa.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari