Peter Obi
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa na LP, Mista Peter Obi, ya samu nasara a zaben shugaban kasan da aka gudanar a jihar Nasarawa .
A Kwantar Da Hankali, Ba'a Zubda Gari A Ɗebe Duka Daman Inji Tinubu Ya Gaya Wa Magoya Bayan Sa Na Legos Biyo Bayan Rashin Nasararsa a Legos din A Hannun LP
Yanzun nan sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Enugu, Peter Obi ne ya fi kowa yawan kuri'u a jihar mai kananan hukumomi 17, kamar yadda INEC ta sanar a yau.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zabem da mazauna birnin tarayya Abuka suka yi, Peter Obi na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye, sauta yanki daya tal.
Mun gano cewar Hukumar Zabe Ta Kasa Wato INEC Ce Take Ƙir-ƙirar Ƙuri'un Shafcin Gizo-da-Koƙi Tana Yadawa da Wata Manufa Boyayyu Nata - Shugaban Labor Party
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC ya lallasa sauran abokan hamayyarsa a zaben shugaban kasa da aka yi a jihar Oyo. Ya yi nasara a kananan hukumomi 33.
Dan takarar shugaban kasa na APC Asiwaju Bola Tinubu, yana gaba da Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Democratic Party wajen jan ragamar kuri'u a jihar Sokoto.
Ƙawo yanzun da aka ayyana sakamakon zaben shugaban kasa daga kananan hukumomi 17 cikin 20 na jihar Legas, Peter Obi na LP na kan gaban Bola Tinubu na APC .
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi wa Atiku Abubakar da Peter Obi fintinkau a kananan hukumomi 12 na jihar Oyo da aka sanar.
Peter Obi
Samu kari