Peter Obi
Dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed, ya sha kaye a rumfar zaben da ya kada kuri'arsa karamar hukumar Zaria.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Gregory Obi, ya samu galaba kan abokan hamayyarsa a akwatin zabensa a zaben shugaban kasan Najeriya dake gudana yanzu..
Jam'iyyar Accord ta janye daga zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu inda ta ayyana goyon bayanta ga Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Shugaban jam'iyyar Labour Party na mazabar Karshi da ke birnin tarayya Abuja, Valentine Onuigbo, ya mutu daga kwanciya bacci yana jiran gari ya waye a yi zabe.
Tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar Labour Party, yana cikin waɗanda ake wa hasashen samun nasara a zaben ranar Asabar mai zuwa.
An shiga rudani a jihar Ondo yayin da aka nemi tambarin jam'iyyar Labour ta su Peter Obi aka rasa yayin da ya saura awanni kadan a yi zabe a kasar nan; Asabar.
Primate Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya yi hasashen cewa Atiku Abubakar, na jam’iyyar PDP ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari.
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Shugabannin jam'iyyar Labour Party (LP) na jihohi sun caccaki ɗan takarar shugaɓan ƙasa na jam'iyyar, Peter Obi. Sun ce ba zai yi nasara ba a zaɓen ranar Asabar
Peter Obi
Samu kari