Peter Obi
Dan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya a babban zaben 2023 da aka kammala, Peter Obi, ya ce tun farko ya shawarci APC ta tsayar da Osinbajo takarar shugaba.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraon ƙarar da Peter Obi ya shigar kan nasarar Bola Tinubu, zuwa ranar Juma'a, 19 ga watan Mayun 2023.
An samu tashin hayaniya a tsakanin tsagin jam'iyyar Labour Party (LP) a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa. Ɓangarorin biyu sun yi musayar kalamai.
An bayyana dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi a matsayin wanda ya lashe zaben da gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu a jihar Rivers ba Bola Tinubu ba.
'Yan Najeriya sun nemi a kamo wani faston da ya bayyana bakar kiyayya ga Bola Ahmad Tinubu yayin da ake kokarin hada kan 'yan Najeriya a wannan yanayin yanzu.
Malamin addinin kirista ya bayyana yadda 'yan Najeriya suka ki karbar Peter Obi a matsayin shugaban kasa duk da kuwa Alllah ne ya zabe shi ya yi wannan aikin.
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya ce a lokutan baya, shugaban INEC, Mahmud Yakubu, ya yi aiki a karkashinsa a kwamitin TETFUND.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar LP, Peter Obi, ya ce ko ba daɗe ko ba jima watarana sai ya zama shugaban ƙasa a Najeriya.
Atiku Abubakar, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen shugaban ƙasa na ranar 25, ga watan Mayu, ya isa kotu domin cigaba da sauraron ƙarar zaɓen shugaban ƙasa.
Peter Obi
Samu kari