Peter Obi
Wani mai gyaran mota ya ki karbar kudin gyara daga hannun wata mata a Benin bayan ya ga hoton Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a jikin motar
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ra’ayin son inganta Najeriya shine ya hada sa da wasu fusatattun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Sabanin abinda ake radawa, bincike Fitch Solutions ya nuna cewa Peter Obi, dan takaran kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party LP zai sha kaye a zaben.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bakin shugabanta, Pa Reuben Fasoranti, ta ce dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu take goyon baya ba Peter Obi ba.
Wani jigon jam'iyyar Labour Party, Ononuju, ya yi ikirarin cewada yawan masu kaɗa wa PDP kuri'unsu a kowane zaɓe sun yi kauradaga jam'iyyar, sun koma Labour.
Kungiyar dattawan arewa ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su latsa dukkan yan takarar shugaban kasa don jin yadda zasu magance matsalolin kasar idan aka zabe su.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya yi ikirarin cewa Peter Obi ba zai samu ko kuri'a ɗaya a jiharsa a 2023 ba sakamakon babu ɗan Obidient ko guda
An yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasa da ke tafe a Najeriya. Legit.ng ta rahoto c
Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan kuri'un da jam'iyyu za su iya samu a kudu maso
Peter Obi
Samu kari