Peter Obi
Alƙalan kotun ƙoli bakwai ne za su raba gardama kan ƙararrakin da Atiku Abubakar da Peter Obi suka shigar suna ƙalubalantar nasarar Shugaba Tinubu a zaɓen 2023.
An fitar da sunayen Alkalan da za su yi hukunci a kotun koli. Atiku Abubakar, Peter Obi da Chichi Ojei ba su gamsa da hukuncin shari’ar kotun zabe ba.
Akwai muhimman abubuwa da kotun ƙoli za ta yanke hukunci a kansu a ƙarar da jam'iyyun adawa da ƴan takararsu suka shigar kan ƙalubalantar nasarar Shugaba Tinubu.
Jam’iyyar LP ta nuna karfin gwiwar cewa ita ce za ta yi nasara a hukuncin da kotun koli za ta yanke a ranar Alhamis. Ta yi magana ne ta bakin lauyanta, Kehinde Edun.
Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi za su san makomarsu a Kotun Koli nan da sa'a 24. Alhamis Kotun Koli za ta yanke hukuncin karar zaben Shugaban kasa.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya yi magana kan muhimmancin bin doka da oda da barazanar da ƙin yin hakan ka iya yi ga dimokuradiyya.
Kotun ƙoli a yau Litinin, 23 ga watan Oktoba za ta fara sauraron ƙararrakin da Atiku Abubakar, Peter Obi da jam'iyyar APM suka ɗaukaka kan nasarar Tinubu.
Kotun ƙoli ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da Atiku Abubakar, Peter Obi suka shigar suna ƙalubalantar nasarar shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2023.
APC ta yi raddi ga Babachir David Lawal wanda ya ce Peter Obi ya ci zaben 2023. Duk da Bola Tinubu aka ayyana a matsayin wanda ya lashe takarar, shi bai yarda ba.
Peter Obi
Samu kari