Peter Obi
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi kira ga Bola Tinubu ya fito ya yi wa yan Najeriya bayani.
Takaddama kan takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta sanya an bankaɗo takardun karatun da ƴan takarar shugaban ƙasa na 2023 suka ba INEC.
Babban limamin cocin Revival and Restoration Global Mission, Fasto Kingsley Okwuwe, ya yi sabon hasashe game da shari’ar zabe da za a yi a kotun koli.
Jam'iyyar Labour Party ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ɗan takararta na shugaban ƙasa, Peter Obi, ba zai yi aiki da gwamnatin Shugaba Tinubu ba.
Idan za a iya tunawa kotun sauraron kararrakin zabe a ranar Laraba, 6 ga Satumba, da tabbatar da sakamakon zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu da ya bawa B
Yayin da ake tunkarar zaben gwamna a jihar Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, Labour Party ta rasa shugabanninta na kananan hukumimi 21, sun koma APC.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi fatali da rokon Atiku Abubakar na neman hadin kai don kwato mulki a hannun Shugaba Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki tsarin tikitin Musulmi da Musulmi, ya ce bai dace da Najeriya ba idan aka duba bambancin addini a kasar.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ya yi kira ga takwarorinsa na LP da NNPP, Obi da Kwankwaso su hada kai da shi a kokarinsa na korar Tinubu daga mulki
Peter Obi
Samu kari