Peter Obi
A ranar Talata, 21 ga watan Maris, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi, ya yi kira ga INEC da ta gaggauta sakin sakamakon zaben Abia da Enugu.
LP ta zo ta uku da kuri’u miliyan 6 a zaben shugaban kasa, yanzu lamarin ya canza. ‘Yan takaran Gwamnonin da LP ta tsaida ba su yi kokarin da Peter Obi ya yi ba
Mr Peter Obi, dan takarar zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya shigar da kara na kallubalantar nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu
Jamiyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasa ta gargadi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar LP cewa ba zai iya kwace nasarar Tinubu ba
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Za a gane ashe Bola Tinubu ya yaudari Peter Obi da Jam’iyyar LP ne, ya ci zabe. Mukarrabin Goodluck Jonathan ya bayyana dabarar da Tinubu ya yi wajen doke PDP.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, gwamna IfeanyiOkowa na jihar Delta ya bayyana abinda suka ba Peter Obi nasara a kudancin ƙasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta shuga ganawa da lauyoyi 60 na Peter Obi kan lamarin da ya shafi zaben shugaban kasa da aka yi a watan da ya gabata na bana.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya ce sam ba Tinubu bane Allah ya zaba don ya gaji Buhari a wannan zaben, kawai dai an yi karfa-karfa ne aka bashi.
Peter Obi
Samu kari