Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi martani kan rahoton da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar kan zaben shekarar 2023.
Bayan shafe sa'o'i a ofishin ‘yan sanda, rundunar ta sanar da sakin shugaban jam’iyyar LP ta kasa, Julius Abure da aka cafke a jiya Laraba 21 ga watan Faburairu.
Rahotanni sun nuna cewa dakarun ƴan sanda sun kama Barista Julius Abure, shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) na ƙasa a Benin City, babban birnin Edo.
Mai ajiyar kudi ta jam'iyyar Labour Party da aka dakatar, Misis Oluchi Opara, ta sake taso shugaban jam'iyyar a gaba kan zargin karkatar da kudaden jam'iyyar.
Sabon rikici ya barke a jam’iyyar LP yayin da Oluchi Oparah ta bukaci Julius Abure, shugaban jam’iyyar na kasa da ya ba da ba'asin yadda ya kashe kudaden jam’iyyar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da Peter Obi, sun yaba da kokarin da 'yan wasan Super Eagles suka yi a wasan karshe na AFCON 2023.
Gamayyar kungiyoyi masu goyon bayan jam'iyyar APC ta yi kira ga Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran 'yan adawa su tsamo talakawan Najeriya daga talauci.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya tuna haduwarsa da wani dan Obidient a yayin wasan Najeriya da Afrika ta Kudu.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta bukaci jam’iyyun adawa da su bar korafi kan halin da kasar ke ciki a yanzu inda ta bukaci su nemo mafita kan matsalar.
Peter Obi
Samu kari