Ilorin
Legit.ng ta ruwaito Sanata Gbemisola Rukayyat Saraki ta sanar da mutuwar dattijuwar ne a shafinta na kafar sadarwar zamanita Facebook, inda tace Alhaja Sulukarnaini ta rasu ne da yammacin Litinin, 3 ga watan Yuni.
Kwamishinan 'yan sanda a jihar, Mista Lawan Ado, ya ce sun kama mutumin mai suna Suleiman Adenifuja da kokon kai guda uku ranar 26 ga watan Maris, a yankin Ogbomosho-Eiyekorin a garin Ilorin. Ado ya ce, mutumin ya bayyana masu cew
Dalibai da malaman jami’ar Ilori, jihar Kwara sun shiga ciki halin far gaba a rjiya Alhamis,2 ga watan Junairu,yayinda dakin karatun jami’ar ya kama da wuta.
Sarkin Ilori, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari,ya wanke Fulani makiyaya daga laifuffukan da aka ce suna yi a fadin kasa
Wata mata mai shekaru 65 ,mai share masallaci ya rasu cikin rijiyan masallaci. Maragayiyar,wacce ta kasance mai hidiman masalacci ne
Ilorin
Samu kari