Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya bayyana lokacin da za a kawo karshen matsalar.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya bayyana lokacin da za a kawo karshen matsalar.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Duk da cewar bai fito ya bayyana aniyarsa na yin takara ba, an gano fostan yakin neman zaben shugaban kasa na mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a Abuja.
Abdulmumin Jibrin, ya ce ba matsala bane don Musulmi da Musulmi sun samu tikitin takara yayin da jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu, ke neman takarar kujerar.
Mun kawo jerin wasu daga cikin wadanda ake tunani za su nemi shugabancin APC a 2022 irinsu Tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Abubakar Yari da Ali Modu Sheriff.
Dan majalisa mai wakilatar mazabar Tarauni a tarayya na Kano, Hafizu Kawu, ya kwatanta mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da wanda ya dace ya gaji Buhari.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Jigawa, Sani Gumel, ya sanar da cewa sun kammala dukkan wasu manyan shirye-shirye na tarban mutum 4,000
Yayin da aka fara shirye-shiryen zaben 2023, idanu su na kan sabon shugaban jam’iyyar hamayyar, Dr. Iyorchia Ayu domin ya kai ta ga nasara a zabe mai zuwa.
A karon farko, wata mace kuma matashiya da ba ta wuce shekaru 38 a duniya ba, ta bayyana cewa zata nemi kujerar shugaban kasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Jam'iyyar PDP ta fusata da yadda jam'iyyar APC ke yada jita-jitan cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yana tattaunawa don komawa jam'iyyar APC mai mulki
Dan majalisar Kano mai wakiltan mazabar Tarauni a majalisar wakilai, Hafiz Kawu ya bayyana cewa, Farfesa Yemi Osinbajo ne ya cancanci maye gurbin Buhari a 2023.
Siyasa
Samu kari