Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta ADC a Kudu maso Yamma, jihohin Yarabawa 6 na Najeriya ta shirya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon dan majalisar wakilai ya roki yan Najeriya da su baiwa gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal damar shugabantar kasar da kawo sauyi don inganta kasar.
PDP ta ce matasa da ke tsakanin shekaru 25 da 30 wadanda ke shirin neman takarar mukamai daban-daban za su biya kaso 50 cikin dari na kudin fam din takara.
Gwamna Mai Mala Buni na jigar Yobe kuma.shugabam kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa ya dawo gida Najeriya bayan zuwa duba lafiya a haɗadɗiyar daular Laraba.
Gwamna Mala Buni na Yove kuma shugabn kwamitin shirya babban taron APC na ƙasa ya ce duk ayyukan da aka zartar lokacin da baya nan suna nan daram kuma ingantatt
Kwamitin APC na rikon kwarya da shirya taron jam'iyya, CECPC, a ranar Talata 8 ga watan Maris na 2022, bisa mambobi masu rinjaye ta kada kuri'ar rashin gamsuwa
Gwamna Mai Mala Buni ya koma ofishinsa na Shugaban jam’iyyar APC na rikon kwarya na kasa. Buni ya rusa kwamitocin da Abubakar Sani Bello ya nada a kwanaki.
A yau Alhamis ne za a rantsar da Farfesa Charles Chukwuma Soludo a matsayin gwamna. Mutanen gari su na ta bambami saboda hana su wajen nada sabon Gwamnan na su.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ba matasan kasar nan shawara kan zaben tsoho a matsayin shugaba. Gwamnan ya yi wa kungiyar NANS huduba, ya hure masu kunne.
Gabanin babban zabe na shekarar 2023 mai zuwa, jam'iyyar PDP ta kayyade Naira miliyan a matsayin kudin fam da na nuna sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa.
Siyasa
Samu kari