Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Yayin da ake shirin zaben gwamnan Anambra a gobe Asabar, mun tattaro muku wadanda suka mulki jihar Anambra daga dawowar dimukuradiyya a 1999 zuwa yau.
A labarin nan, za a ji yadda jam'iyyar APGA ta yi kane-kane a siyarsar jihar Anambra, inda daga kan Peter Obi zuwa Charles Soludo, ta kwashe shekaru 20 a mulki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta shirya gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra. Zaben zai gudana ne a ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamban 2025.
Gwamnatin Osun ta karyata rahoton da ke cewa Gwamna Ademola Adeleke na tattaunawa da tsohon gwamna Rauf Aregbesola kan shiga jam’iyyar ADC mai adawa.
Labarin ya mai da hankali ne kan jihohin da APC da PDP ke mulki a cikinsu kafin zaben gwamnan jihar Anambra da za a gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba, 2025.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Anambra a ranar 8 ga Nuwamba, 2025, an zakulo dalilan da za su sanya jam’iyyar APGA ta sake lashe zaben jihar.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
A labarin nan, za a ji manyan yan takara a jihar Anambra da ke shirin a fafata da su a zaɓen Gwamnan jihar, da irin karfinsu da kuma yiwuwar samun nasara a zaben.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi tsokaci kan yadda yake daukar siyasa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da yin ta har karshen rayuwarsa.
Siyasa
Samu kari