Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bayyana ta sanar da cewa ta samu nasarar gano wata kungiya da ke safarar mugayen makaman da ake kera wa a cikin kasar a jihar Kano.
Shugaban Izala ta Najeriya, Dr. Abdullahi Bala Lau ya yi ta'aziyyar rasuwar shugaban Ahlus Sunnah na ƙasar Togo, Sheikh Abdul-Jalilu Nyandu, ya masa addu'a.
Yayin da 2027 ke karatowa, ‘yan siyasa na kokarin janyo Buhari cikin tafiyarsu, inda suke kai masa ziyara don neman goyon baya da tasirinsa a siyasar Arewa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'a ne kawai ke ruruta batun cewa kotu ta yanke hukuncin cewa a fito da bayanai a kan binciken Bola Tinubu kan miyagun kwayoyi.
'Yan ta'adda sun kai hari karamar hukumar Bassa a jihar Filato, sun kashe mutane 40. Kiristocin jihar sun fara shirye shiryen yin zanga zanga saboda kashe kashe.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya koka kan irin barnar da 'yan tavaddan Boko Haram suka yi a Borno. Ya bayyana adadin mutanen da suka kashe.
Mata a Rivers sun fito kan tituna suna zanga zangar goyon bayan gwamnatin Tinubu kan dakatar da gwamna Simi Fubara da ya yi. Sun ce an samu zaman lafiiya a jihar.
An kama fitaccen mawakin Najeriya, Portable bisa zargin bata suna da tayar da husuma. Rundunar ‘yan sandan Kwara ta ce ana shirin gurfanar da shi a kotu.
Hadimin Shugaban kasa, Daneil Bwala ya musanta cewa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin a duba lafiyarsa a kasar Faransa, kamar yadda wasu suke zato.
Labarai
Samu kari