Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Hukumar kula da harkokin aikin hajji a Najeriya, NAHCON ta tabbatar da cewa dukkan mahajjatan Najeriya 484 da ke cikin otal ɗin da gobara ta tashi a Makkah sun tsira
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani mutum mai shekaru 43 mai suna Kazeem daga unguwar Edun, Ilorin, ya mutu bayan ya fada rijiya bisa shan tabar ‘Colo’.
'Yan kasuwar sun tafka asarar biliyoyin Naira da wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar sayat da wayoyi Farm Centre da ke jihar Kano da safiyar ranar Sallah.
A labarin nan, za ku ji manyan bangarorin da gan adawa da kungiyoyi ke ganin gazawar gwamnatin APC, a karkashin Bola Ahmed Tinubu a cikin shekaru biyu na mulkinsa.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya zargi wasu da ya kira ƴan siyasa a Majalisar Tarayya da Abuje da taimakawa miyagu don cimma wani burinsu na kai da kai.
Hukumar alhazai ta kasa (NAHCON ta ce za afara dawo da alhazai daga Saudiyya zuwa Najeriya ranar 13 ga Yuni 2025. Sheikh Abdullahi Saleh ne ya sanar da hakan.
Yayin da ake ta bikin babbar sallah a Najeriya, yan kasuwar man fetur sun rage farashin litar mai don jawo hankalin masu saya da ƙara gasa a kasuwa.
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai farmaki kan Boko Haram suna shirin kai hari kan masu bikin sallah a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan Boko Haram da dama.
Tsohon mawakin gargajiya a Najeriya, Mike Ejeagha, ya rasu bayan fama da rashin lafiya a jihar Enugu. Atiku Abubakar da gwamna Peter Mbah sun yi jaje.
Labarai
Samu kari