Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Wakilai, Abdussamad Dasuki, ya bukaci hukumar zabe ta INEC ta gudanar da zaɓen shekarar 2027 a rana guda.
Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Wakilai, Abdussamad Dasuki, ya bukaci hukumar zabe ta INEC ta gudanar da zaɓen shekarar 2027 a rana guda.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Bayan yaye 'yan N-Power, gwamnatin Tinubu ta ce za ta kawo shirin da zai dauki matasa sama da miliyan 5 aiki a cikin shekaru 5 da ke tafe nan ba da jimawa ba.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana yadda tsohon shugaban kasar ke rayuwar nadama bayan kammala mulki a yanzu duba da yadda aka samu tsaiko da yawa.
Dakarun Hamas za su famu da fushin jami'an sojin Isra'ila yayin da firayinministan kasar ya bayyana abin da zai yiwa dakarun bayan kai farmaki cikin kasarsa.
An bayyana yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar hallaka 'yan ta'adda a yankuna daban-daban an Arewacin Najeriya da kuma kame wasu da dama a mako 1.
Wani matashi da ke zama a gida mai matukar datti ya saki bidiyon da ke nuna yanayin wajen. Rufin gidan ya rufta ta ko’ina. Mutane sun tausaya masa.
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan dalilan da suka sanya ta dakatar da shirin N-Power har sai baba-ta-gani. FG ta ce akwai kurakuran da za ta bincika kan shirin.
Ƙungiyar SERAP ta maka shugaban majalisar dattawa, sanata Godswill Akpabio, da wasu sanatoci ƙara a gaban kotun bisa karɓar albashi da kuɗaɗen fansho.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar bazata a ɗaya daga cikin manyan tsofaffin asibitocin da ke jihar, inda ya rabawa majinyata N20,000.
Ƴan Najeriya da dama ba su ji daɗin dakatar da shirin N-Power ba wanda gwmanatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta yi. Shirin ya daɗe yana tallafawa.
Labarai
Samu kari