Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 12 a kauyen Gbaupe da ke ƙarƙashin birnin tarayya Abuja ranar Lahadi, sun kuma kashe jami'in yan banga ɗaya.
Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta INEC ta rantsar da sabbin kwamishinonin zaɓe wadanda zata tura jihohi bayan majalisar tarayya ta amince da naɗinsu.
Fasto Christon Orovwuje shugaban cocin Pacesetters Prophetic Interdenominational Ministry a Warri ya bayyana shirin samar da abinci ga yara sama da 1000.
Wani bidiyo mai ban dariya na wani matashi da ke cin abinci kamar Allah ya aiko shi ya dauka hankali sosai a soshiyal midiya. Mutane sun cika da mamaki.
Apostle Chris Ajabor ya saki hasashensa kan shekarar 2024 mai zuwa. A wannan ragoton, Legit Hausa ta lissafo dukka hasashe 50 da Fasto Ajobor ya yi.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wasu shahararrun barayin motoci da suka addabi jihar da makwaftan ta. An kwace motoci uku a hannun su.
Bola Ahmed Tinubu ya rubuta wasiƙa zuwa majalisar dattawan Najeriya yana neman ta amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar ƙidaya ta ƙasa NPC.
Gwamnatin tarayya ta neman likitoci da daliban kiwon lafiya da su shiga aikin soja don bunkasa lafiyar jami'an sojin kasar. Tinubu na shirin gina kwaleji.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da babban Basarake a karamar hukumar Akpabuyo da ke jihar Cross River, Etiyin Maurice Edet tare da hallaka hadiminsa.
Labarai
Samu kari