Gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da shirin cire sauran tallafin wutar lantarki idan aka shiga shekarar 2027. Ministan makamashi, Joseph Tegbe ne ya fadi haka.
Gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da shirin cire sauran tallafin wutar lantarki idan aka shiga shekarar 2027. Ministan makamashi, Joseph Tegbe ne ya fadi haka.
Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Hukumar kiyaye haɗurra reshen jihar Ogun ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 10 a wani mummunan hatsari da ya auku da asubahin ranar Talata, 12 ga watan Disamba.
Kungiyar IMN ta ‘yan shi’a ta ce dole a tursasa gwamnatin tarayya ta gudanar da binciken musamman a kan abin da ya faru a Tudun Biri da aka kashe jama’a.
Gobara ta tashi a ofishin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a yau Talata, 12 ga watan Disamba. Yanzu haka yan kwana-kwana na nan suna kokarin kashewa.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kara tare da kuka da hawaye bayan ta gano cewa saurayinta na shekaru uku ya auri wata daban a kwanan nan.
Akalla daliban firamare 18 ne su ka kamu da tsautsayin amai da gudawa bayan cin abincin kyauta na gwamnatin jihar Osun da ta ke bayarwa, gwamnatin ta yi martani.
Wani matashi da ke tuka mota kirar Mercedes Benz Coupe ya fada ma mutane cewa yana kashe makudan kudade don kula da motar. Ya kuma ce rayuwar tuka mota da tsada.
Jami'an hukumar yan sandan fararen kaya (DSS) sun kai samame a fadar babban basarake a jihar Delta. Jami'an sun kwato bindigogi a fadae basaraken.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi ajalin kasurgumin dan ta'adda, Ali Alhaji Alheri wanda aka fi sani da 'Kachalla Ali Kawaje' yayin da wani hari a jihar Niger.
Watanni shida da hawansa mulki, har yanzu Shugaba Tinubu bai bayyana adadin dukiyar da ya mallaka ba. Sai dai an gano dukiyar da Buhari da Yar'Adua suka mallaka.
Labarai
Samu kari