Latest
Dakarun ƴan sandan birnin tarayya Abuja sun kama wani jami'in hukumar shige da fice ɗauke da bindigogi da alburusai, waɓda ake zargin ya gaza bayani.
Sojojin Najeriya sun kama dan bindigar da harsashi ya kare masa yana tsaka da fafatawa da sojin Najeriya a jihar Zamfara. An kama shi ne bayan an kashe wasu.
Kungiyar masana'antu ta Najeriya watau NPA ta soki shirin hukumar kula da tashohin jiragen ruwa NPA na ƙara haraji da kaso 15%, ta ce ba yanzu ya dace ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan dalilinsa na ziyartar Olusegun Obasanjo a Abeokuta. 'Yan siyasan biyu sun tattauna.
Dakta Sam Adegboye ya musanta cewa yawan jima’i na rage hadarin sankarar maraina, yana mai bada shawarar gwajin PSA don tabbatar da lafiyar maraina.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Rivers ta tabbatar da mutuwar mutane akalla 10 a wani azababben faɗa da ya kaure tsakanin ƴan kungiyoyin asiri kan kuɗi.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada sababbin kwamishinoni da za su yi aiki a gwamnatinsa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sakon ta'aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin islama a jihar Adamawa, Sheikh Ibrahim Modibbo Daware.
Dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yawan mayar da hankali wajen karbar haraji wajen talakawa.
Masu zafi
Samu kari