Latest
Allah ya yi wa tsohuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin jihar Kwara rasuwa, Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya miƙa sakon ta'aziyya tare da addu'ar Alƙah jikanta.
Air Marshal Hasan Abubakar ya tabbatar da mutuwar ‘yan sa-kai 11 a harin jirgin sojin sama, yayin da rundunar NAF ke daukar matakan rage aukuwar irin wannan kuskure.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye ta na fuskantar tuhuma a kan kartatar da kudade, saba dokar sayo kayayyak i da almundahanar kudade.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a Filato ta karyata cewa akwai kasuwar da ake sayar da sassan jikin dan Adama a jihar. An gargadi iyaye kan tarbiyya.
Kotun kolin Najeriya ta soki Gwamna Fubara bisa tafiyar da harkokin gwamnati ba tare da Majalisa ba, ta ce babu hujjar da ke nuna ƴan Majalisa 27 sun sauya sheka.
An fi fada tsakanin 'yan banga da 'yan bindiga a jihar Zamfara. An kashe mutane 12 cikin 'yan banga yayin da aka gaza gano adadin 'yan bindiga da aka kashe.
Dr. Doyin Okupe, tsohon hadimin shugabannin Najeriya, ya rasu yana da shekara 72 bayan fama da ciwon daji na tsawon shekaru 16. Ana jiran sanarwar lokacin jana'iza.
Lauyan Sanata Natasha, Victor Giwa ya zargi majalisar dattawan Najeriya da watsi da umarnin kotu, tare da tauye hakkin wacce yake wakilta wajen dakatar da ita.
Majalisar wakilai na shirin rage karfi ga hukumar INEC kan jam'iyyun siyasa domin inganta harkokin zabe a Najeriya. Za a kafa hukuma da za ta maye gurbin INEC
Masu zafi
Samu kari