Latest
Wata babban kotu da ke jihar Kano ta hana hedkwatan jam'iyyar PDP na kasa da Ciyaman din jam'iyyar, Uche Secondus, rushe shugabancin jam'iyyar karkashin Ciyaman din jihar Masaud Jibrin El-Doguwa. A yayin da yake gargadi a kan lama
Shugaban babbar hukumar kula da kwallon kafa ta duniya (FIFA), Mr. Gianni Infantino, ya jinjinawa kungiyar kwallon kafa ta Nigeria, Super Eagles, mai horas da yan wasa Gernot Rohr, ma'aikatan kungiyar, jami'ai dama....
Hukumar tantance fina-finai da bidiyo a kasa (NFVCB) ta na jarumin shirya fina-finan Hausa na Kannywood kuma mawaki, Sani Danja a matsayin jakadanta. Babban darakta na hukumar NFVCB, Alhaji Adedayo Thomas ne ya bayyana hakan a yau
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma shugaban jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) na kasa, Alhaji Balarabe Musa ya bayyana cewa zai sauka daga matsayin shugaban jam’iyyar, saboda girma ya zo masa da kuma rashin isasshen lafiya
Haka zalika wasu jami’an leken asiri guda biyar sun tabbatar da cewar Iran na taimaka ma yan shi’an Iraqi da kayan aiki domin su fara kera makamansu da kansu. “Hikimar yin haka shine don Iran ta samu tufun dafawa idan har an kai m
NAIJ.com ta ruwaito shugaban Jamus, Merkel ta isa Villa ne da misaln karfe 10:02 a safiyar Juma’a, inda Buhari ya tarbe ta a gaban fadar tasa, sa’annan ya hadata da wasu ministocinsa, da manyan mukarrabansa suka gaisa.
Babbar darakta ta kamfanin Dangote, Halima Aliko Dangote, ta nemi matasa dake fadin Najeriya da kuma nahiyyar Afirka akan tashi tsaye wajen cudanya da gwagwarmaya a masana'antu da harkokin kasuwanci domin haɓakar tattalin arziki.
Hukumar kula da ingancin kayayaki na kasa (SON) ta gargadi makarantu da ke sayo kayan makarantan dalibansu daga kamfanonin Sing Fat School Clothier Company da Zenith Uniform Company da ke kasar Sin da suyi hattara saboda an gano w
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, mataimakin shugaban kasa , Farfesa Yemi Osinbajo, jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed, da gwamnoni sun halarci taro da shugabannin APC na kasa a Abuja. Jam’iyyar tayi mahawara a kan ha
Masu zafi
Samu kari