Latest
Wani matashi da ya yaki zaman kashe wando da sana'arsa ta cajin waya a birnin Lafiya na jihar Nasarawa, Ibrahim Usman, ya bayyana cewa yana samun kimanin N180, 000 a kowane wata wajen cajin wayoyin mabukata da Jannareta.
Sanata Kabiru Garba Marafa dake wakiltar mazabar jihar Zamfara ta tsakiya a zauren majalisar dattawan Najeriya ya yi hasashen tunkarowar babbar matsala a jam'iyyar su ta APC idan dai har bata bi tsarin gudanar da zaben fitar da gw
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu safarar mutane da muzgunawa yara kanana da mata ta National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, NAPTIP tace ta samu nasarar cafke wani malamin addinin kirista da
Mun samo cewa a yau Asabar 1 ga watan Satumba ne aka daura auren dan tsohon shugaban shugaban riko na PDP kuma daya daga cikin masu neman takaran shugabancinsa kasa karkashin inuwar jam'iyyar, Sanata Ahmed Makarfi. Kamar yadda wan
Jami'an rundunar sojin saman Najeriya dake a cikin rundunar hadakar fatattakar 'yan Boko Haram ta 'Lafiya Dole ta sanar da samun gagarumar nasara akan 'yan ta'addan a garin Zari dake a kan iyaka da tafkin Cadi, jihar Borno. Jami'a
A ci gaba da fuskantar babban zaben 2019 da za'a yi a Nigeria, an samu bulluwar hasashe-hasashe akan yadda sakamakon zaben zai kasance, da kuma makomar jam'iyyu dama yan siyasa a bayan zaben. A baya bayan nan, wata hukumar hasashe
Al'umar gundumar Ajikobi da ke karamar hukumar Ilorin ta Yamma, jihar Kwara, ta ce sun gaji da salon mulkin Saraki tare da yanke shawarar juya masa baya dama duk wanda zai turo a zabe shi a yankinsu. Shugaban al'ummar, Alhaji Omar
Kungiyar karuwan Najeriya (NANP) ta bayyana goyon bayanta ga takarar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, a zaben shugaban kasa na 2019. Kungiyar tayi kira ga daukacin 'yan Najeriya da su goyi bayan Saraki domin ya z
Binciken da manema labarai na jaridar suka gudanar ya bayyana cewa, akwai dambarwar wannan zargi tsakanin jiga-jigan 'yan siyasar da kuma hukumomin tsaro musamman hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC.
Masu zafi
Samu kari