Latest
PDP ta kafe kan cewar dan takararta, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe zaben bayan samun kuri’u mafi rinjaye a saboda haka ya zama wajibi hukumar INEC ta bayyana shi a matsayin wanda ya she zaben bisa dogaro da kwandin tsarin tsari
Mun samu labari cewa wani Matashi ‘Dan Najeriya mai shekaru 26 mai suna Silas Adekunle ya zama wanda ya fi kowa albashi a cikin Injiniyoyin Duniya da ke fagen kera mutum-mutumi. Yanzu haka wannan Matashi yana kamfanin Apple.
Za ku ji abubuwan da su ka sa Jam’iyyar APC ta girgiza a hannun PDP a Osun. Wani abu da ya sa PDP ta samu kuri’u rututu shi ne farin jinin Marigayi Sanata Isiaka Adeleke wanda shi ne Gwamnan farko na farar hula a Jihar.
Labarin da ke shigo mana yanzu daga jihar Kano na nuna cewa gidan tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau, kuma dan takaran sanatan Kano ts tsakiya ya kama da wuta. Zamu kawo muku cikakken rahoton idan muka samu
Tuni dai masana doka suka kammala bayyana hujjojin a kan cewar ba zai yiwu INEC ta bayyana dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben ba saboda adadin kuri'un da suka lalace a zaben sun fi adadin kuri'u 300 da suka bashi rinj
Yanzu yanzu labarin da muke samu da majiyoyin na nuni ne da cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta bayyana cewa ranar Alhamis mai zuwa watau 27 ga watan Satumbar nan da muke ciki ne zata gudanar da zagaye na biyu
Yanzu yanzu labarin da muke samu da majiyoyin na nuni ne da cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta bayyana sakamakon karshe na zaben gwamnan jihar Osun inda tace bai kammalu ba sai an je zagaye na biyu. Haka zalik
A jiya Asabar, 22 ga watan Satumba 2018, al'ummar jihar Osun sun gudanar da zaben gwamnan jihar Osun, don tabbatar da makomar shugabancin jihar a shekaru 4 masu zuwa. Da misalin karfe 3:35 na safiyar yau Lahadi ne hukumar INEC ta
Tun kafin Kolawolen ya shiga hannu, dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar PDP, Mista Dele Adeleke, ya yi korafin cewar sakamakon da aka gabatar a cibiyar tattara sakamako ya sha banban da wanda aka lika a karamar hukumar Ayedaade
Masu zafi
Samu kari