Latest
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, 18 ga watan Mayu a gidansu dake Gwarimpa yayin da Yansandan sanye da kayan gida dauke da bindigogi suka far ma gidan nasu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 313 da suka fito daga jihohin Najeriya
Rilwanu Mohammed, shugaban kula da cigaban harkokin lafiya a matakin farko, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da wakilin kamfanin dillancin labarai na kasa
Babban hafsan rundunar sojojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Yusuf Buratai, ya ce dakarun rundunar soji sun kasahe mayakan kungiyar Boko Haram da takwarorins
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne ranar Asabar a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, yayin da ya ke jajantawa jama'ar wasu kauyuka a kan harin da 'yan bindig
Gwamna Umar Ganduje na jihar Kano ya shawarci malaman addinin islama a jihar da su gabatar da gajeriyar huduba yayin sallar idi wacce ya aminta da a yi duk da
A hotunan da shugaba Buhari da kansa ya wallafa a shafinsa na tuwita jim kadan bayan kammala Sallar Idi, ya ce "ina taya kowa murnar Idi". "A yayin da mu ka kam
Mun kawo maku bidiyo na fitowar Mai Martaba Sarki Muhammad Sanusi yayin Gabatar Da Sallar Eid a Gidan sa da ke Garin Lagos a yau 1 ga Shawwal 1441 AH/2020.
Atiku ya yi kira ga shugabanni su nuna sadaukarwa tare yi mu su tunin cewa wannan lokacine da ya kamata su jingine rayuwar kawa da jin dadi domin nuna tausayawa
Masu zafi
Samu kari