Latest
Kungiyar mata ta ambaci dalilan da ya sa ta ke goyon bayan Yahaya Bello ya yi takara. Matan sun ba shi kwarin gwiwar tsaya wa takararar shugaban kasa a 2023.
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa Adamu Garba ya ce shanu sun fi dukkan man fetur da iskan gas da ke kudancin Nigeria daraja, The Punch ta ruwaito. Garba y
Dakatacciyar shugaban hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta yi martani da tsohuwa mamba a hukumar, Sanata Binta Garba wacce ta zargeta da waddaka da kudaden hukuma.
Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya yi alkawarin sanar da mutumin da zai hau kujerar Gwamna. Gwamnan ya fadi abin da yake so game da wanda zai zama Gwamna.
An kashe wani ɗan fulani makiyayi yayin da yake kan hanyarsa ta kaiwa yagansa abinci a wurin da suke kiwo. Sannan an kashe shanun da yake kiwo guda 52 a Plateau
Hukumar EFCC ta kame tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah bisa zargin yin sama da fadi da wasu kudade mallakar jihar. Allura ta tono garma, ana bincike akai.
Kungiyar nan ta Alliance on Surviving COVID-19 and Beyond ta soki gwamnatin jihar Kaduna, ta ce gwamna Malam Nasir El-Rufai ta na korar ma’aikata 280 kullum.
Majalisar wakilan Najeriya ta shirya tsaf domin halasta amfani da wiwi a kasar nan. Mai magana da yawun majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu ya sanar.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Ya bayyana cewa, har yanzun bashi da sha'awar tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Masu zafi
Samu kari