Latest
Dubban mutane sun hallara a bakin ofishin jakadancin Isra'ila don nuna kin jinin muzgunawa Falasdinawa da ake yi a Gaza. Sun fito su sama da 150,000 a kan titun
An kame wasu tsagerun Biafra da laifin kashe wani dan sanda tare da yin awon gaba da makaminsa. An kame mutane shida, an kuma tsare su suna jirian hukunci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana da Shugaban Turkiyya game da muzgunuwa Falasdinawa. Recap Erdogan ya na cikin masu tir da abin da ke faruwa da Falastinawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa Paris, Faransa, ziyarar aiki na kwanaki hudu hudu domin halartar taron Kasashen Afirka a ranar Lahadi.
An amince a sha shisha a wuraren shan gahawa a Saudiyya daga ranar Litinin yayin da ake sassauta dokar kullen korona a ƙasar. Bayan shekara guda, Saudiyya ta fa
Kasar Isra'ila ta kai hari gidan benen da ofishin gidan jaridar AlJazeera, AP da wasu kamfanonin jaridar ke ciki a birnin Gaza, kasar Falasdin a ranar Asabar.
Mutum 11 daga cikin wadanda yan bindiga suka sace a wani masallacin Jibiya da ke jihar Katsina cikin watan Ramadana sun sami yancinsu, saura mutum daya a tsare.
Shugaban kasa Buhari ya bukaci Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III da sauran shugabannin addinai a kasar nan da su hada kai waje guda don ci gaban kasar.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin cewa ta yi soyayya da Shugaban kasa a mulkin Soja, Ibrahim Babangida.
Masu zafi
Samu kari