Latest
Babban bulaliyar Majalisar Dattawa ta Najeriya, Sanata Orji Uzor Kalu ya shawarci 'yan Najeriya musamman kabilan Igbo su rika koya yadda za su rika yarda da Shu
Hadimin Bola Tinubu ya ya bayyana cewa yayi wuri da za a fara magana kan wanda zai zamo abokin takarar ubangidansa idan ya samu tikitin APC a zabe mai zuwa.
Wani fitaccen dan jarida dan asalin kasar Zambia, Anthony Mukwita, bai dade da dawowa gida ba daga kasar waje bayan ya kwashe shekaru 10 a can. Marubucin ya rik
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu tattaunawa da gidan talabijin na Channels a ranar Laraba 5 ga watan Janairun 2022. Yayin hirar, shugaban kasa ya yi m
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya rantsar da sabbon mambobin kwamitin jagorancin kamfanin man feturin Najeriya NNPC. Shugaba Buhari ya rant
Kano - Babban Malamin addini mai wa'azi, Dakta Ahmad Muhammad Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmd BUK ya rigamu gidan gaskiya. Legit Hausa ta tattaro cewa Malami
Gwamnan Binuwai, Samuel Ortom ya yi kira ga shugaba Buhari da ya ayyana kungiyar makiyayan shanu ta Miyetti Allah, MACBAN, a matsayin kungiyar ta'addancin.
Bello Turji, gagararren dan bindigan da ya addabi yankin arewa maso yamma, ya sauya sheka daga jihar Zamfara sakamakon tsananin luguden wutar sojojin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar CPC da aka rusa, Saliu Mustapha ya roki masu takarar kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa da su hakura su mara masa baya.
Masu zafi
Samu kari