Latest
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu tattaunawa da gidan talabijin na Channels a ranar Laraba 5 ga watan Janairun 2022. Yayin hirar, shugaban kasa ya yi m
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya rantsar da sabbon mambobin kwamitin jagorancin kamfanin man feturin Najeriya NNPC. Shugaba Buhari ya rant
Kano - Babban Malamin addini mai wa'azi, Dakta Ahmad Muhammad Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmd BUK ya rigamu gidan gaskiya. Legit Hausa ta tattaro cewa Malami
Gwamnan Binuwai, Samuel Ortom ya yi kira ga shugaba Buhari da ya ayyana kungiyar makiyayan shanu ta Miyetti Allah, MACBAN, a matsayin kungiyar ta'addancin.
Bello Turji, gagararren dan bindigan da ya addabi yankin arewa maso yamma, ya sauya sheka daga jihar Zamfara sakamakon tsananin luguden wutar sojojin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar CPC da aka rusa, Saliu Mustapha ya roki masu takarar kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa da su hakura su mara masa baya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake tsammanin daga jihar Zamfara ko Katsina suka gudo, sun farmaki matafiya a jihar Taraba, sun kashe biyu, kuma sun sace wasu 40.
Kasar Najeriya ta zamto ta takwas cikin jerin kasashen duniya 162 da aka fama da matsalar kashe-kashen mutane, bisa rahoton binciken Early Warning Project.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ja kunne inda ya ce matsawar jam’iyyarsa, APC ba ta gyara duk wasu rigingimun da ke cikin ta ba, jam’iyyar adawa ta PDP za ta
Masu zafi
Samu kari