Latest
Kungiyar masu hada ruwan sha na leda, reshen jihar Kogi sun bayyana kudirinsu na dage farashin ruwan leda wanda aka fi sani da fiyo wata daga N10 zuwa N20.
Malaman addinin kirista 100 daga Abuja da jihohin Najeriya za su yi wa Yahaya Bello addu’a, za su dage da addu’a saboda Bello ya samu mulkin Najeriya a 2023.
Wata budurwa ta cire kunya da tsoro ta fuskanci saurayi da soyayyarta, ta kuma yi nasarar karbe zuciyarsa domin ya aure ta. Sun fara haduwa da saurayin ne.
Shugaban Kungiyar CAN na kiristocin Najeriya yace ba za su goyi bayan tikitin Musulmi da Musulmi ba. CAN da Majalisar musulmai sun sha bam-bam game da takarar.
Jami’ar Tansian da ke Umunya a jihar Anambra tare da hadin gwiwar Chartered Insititute of Education Practitioners da ke Ingila, CIEPUK za ta dauki nauyin karatu
Babban limamin masallacin kasa da ke Abuja, Dr Muhammad Kabir Adam, a ranar Juma’a ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga bayyana maboyar ‘yan ta'adda a kasar nan.
A kalla gawawwakin mutum143 aka samo kuma aka birne sakamakon kisan gillar da 'yan ta'adda suka yi a yankunankananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara.
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa kada wani ya gayyacesa kotu amsa wasu tambayoyi kan yadda yayi mulki bayan ya bar Ofis a shekarar 2023.
Kungiyar Kwadagon Najeriya (NLC) ta bayyanawa gwamnatin tarayya cewa ba za ta yarda da karin kudin harajin N10/lita da take shirin kakabawa masana'antun lemun.
Masu zafi
Samu kari