Latest
Wata mata ta maka mijinta a kotu saboda rashin cikakken kulawa da ita da 'ya'yan ta. Ta ce sam ba ya basu kudin abinci, N200 yake basu su ci abinci a rana.
Gwamnan Jihar Rivers kuma jigo a jam'iyyar PDP, Mr Nyesome Wike, ya bayyana cewa al'ummar Najeriya suna son jam'iyyar PDP ta kwace mulki daga hannun APC a 2023.
Mun kawo takaitaccen tarihin shugaban a ya yi mafi gajertan wa’adin mulki a tarihi. An haifi Shonekan ne a garin Ogun a yankin kudu maso yammacin Najeriya.
Babbar ƙungiyar gamayyar ƙabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta bayyana Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin mai hangen nesa kuma sanin ya kamata. Sai dai
Labarin da muka samu daga fadar gwamnatin jihar Filato sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da matar mataimakin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin ranar Talata.
Yanzu labari ke iso Legit.ng Hausa cewa, Ernest Shonekan, wani shugaban da ya gaji janar Badamasi Babangida ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a Legas..
Sanata Orji Kalu ya ce zai duba yiwuwar yin takarar ne idan har jam'iyyar APC ta mika tikinta na shugaban kasa ga yankin kudu maso a babban zaben 2023 mai zuwa.
Yayin da 'yan adaidaita suka fada yajin aiki wadanda aka fi sani da 'yan sahu ko masu Napep a Kano ranar Litinin, hakan ya janyo asarar tarin dukiya ga jihar.
Malami da iyayen dalibai a jihar Kaduna sun koka kan tsarin aikin kwana hudu a makarantun gwamnati wanda El-Rufai ya bullo da shi. Sun ce nakasa ce ga karatu.
Masu zafi
Samu kari