Latest
Dattijon da ya yaye rufin kwanon gidansa domin ya siyar saboda ya ceto yaronsa daga hannun masu garkuwa da mutane ya ce wasu mutane na kasuwanci da sunansa.
Wata babbar kotun jihar Oyo dake zamanta a Ibadan babban birnin jihar, ta yanke wa wani matashi, Felix, da ya kama dumu-dumu da fashi da makami, hukuncin kisa.
A watanni 2 da suka gabata, Babatunde Fashola, tsohon gwamnan jihar Legas a 2007, ya sanar da cewa sai watan Janairu Tinubu zai bayyana burinsa na takarar.
Jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi martani kan harin yan bindiga a Zamfara, ta bayyana cewa kashe-kashen da aikatawa mutanen jihar ba zai tafi a banza ba.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan APC tace babu wani ɗan takarada zata kaiwa tikitin shugaban ƙasa a farantin zinare, ya zama wajibi ya cike sharudɗa da matakai.
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ake mata na yin musayar wuta da kisa duk saboda zinare a kauyen Magama da ke karamar hukumar Jibia a jihar Katsina.
Bola Ahmed Tinubu ya tabbatarwa Duniya cewa zai yi takarar shugaban kasa a zaben 2023. Mun kawo maku abin da mutane ke fada a Facebook a kan wannan shirin.
Birnin Abuja - Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa manyan kamfnonin Siminiti uku; Dangote, Lafarge d BUA sun yi ittifakin rage farashin Siminti fadin Najeriya.
Da yake jawabi a shafinsa na Facebook, PA Bashir Ahmad, ya ce ’yan Najeriya ba za su ga alfanun mulkin Buhari a yanzu ba sai bayan ya kammala wa’adinsa a 2023.
Masu zafi
Samu kari