Latest
Khadijah, wata matashiya 'yar Najeriya ta bayyana aniyarta ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ta ce ba wanda ya dace ya gaji Buhari sai ita a shekara.
Shugabannin kungiyar matuka Keke Napep wacce akafi sani da kekunan adaidaita sahu a jihar Kaduna sun nemi afuwar Gwamnan jihar Kaduna bisa laifin da wasu mambob
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Sanata Shehu Sani ya Yi martani kan yadda Bola Tinubu ya kai ziyarar Zamfara bayan wani hari da Kuma ba tallafin kudade masi yawa ga 'yan Jihar a makon nan.
Hukumar NSCDC ta kasa ta fitar da sunayen mutanen da za a dauka aikin da aka tallata a shekarar 2019. Mutum 5000 za a dauka a cikin miliyan 1.5 da suka nema.
Wata sananniya a kafafen sada zumunta, Toyini Lawani ta shawarci mata akan kada su yi kasa a gwiwa wurin gina kawunansu idan sun auri maza masu mukami ko arziki
Zamfara - Kungiyar Zamfara Circle Initiative ta raba kayan abinci ga wasu jama'a jihar Zamfara da hare-haren yan bindiga ya tilasta musu guduwa daga muhallansu.
Mutane 12 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin da ya auku a babban titin Yola zuwa Mubi da ke jihar, The Nation ta ruwaito. Motoci biyu wadan
Ndume ya karyata batun cewa Boko Haram sun sace jami'an yan sanda a farmakin da suka kai kauyen Limankara da wasu yankunan karamar hukumar Gwoza na jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari