Latest
Janar Sani Abacha, wanda ya mulki kasar nan daga 1993 har zuwa rasuwar sa a 1998, ya yaudari 'yan siyasa kafin ya dare mulki, kamar yadda Janar IBB ya tabbatar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci garuruwa uku na jihar Kaduna domin bude wasu ayyuka da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a shekarun nan da na gwamnatin.
Jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya bayyana cewa katin zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta rabawa mutane sun tashi aiki don sun lalace.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ce katin masu zabe, PVC, ba su lalace ba. Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da ta ke mayar da martani kan kalaman da Sana
Jihar Kano - Wani matashi ya rasa rayuwarsa a garin Lambu, dake karamar hukumar Tofa ta jihar Kano yayinda yake kokarin sace wayoyin dake jikin Taransfoma.
Kotun daukaka kara ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Vice Admiral Muritala Nyako da dansa, Abdulaziz Nyako suka daukaka kan almundahana.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan uku daga cikin jami'an ta da ƴan sa kai biyu mazauna yankin yayin da ƴan bindiga su ka yi kwantan ɓauna.
Banjul - Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Banjul, babbar tarayyar kasar Gambia don halartan bikin rantsar da shugaba kasa Adama Barrow bayan lashe zabe karo.
Masu zafi
Samu kari