Latest
Yan bindiga sun sace dalibai da dama da malami guda daya a makarantar Islamiyya da ke kauyen Sakkai a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, Daily Trust ta r
Karu Ishaya, sakataren hukumar samar wa da mahajjatan addinin kirista walwala, CPWB, na jihar Gombe ya bayyana yadda gwamnatin jihar Gombe ta tallawa mahajjata.
Kotu a jihar Kano ta yankewa wani mutum hukuncin share masallaci na tsawon kwanaki 30 bisa laifin sace Al-kur'ani guda takwas da ya yi a wani masallacin a Kano
Wasu yan bindiga da ake zargin yan fashin dahi ne sun farmaki kauyen jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum 11, sannan suka yi awon gaba da wasu sama da 40.
Gwamnatin kasar Tanzania ya yi kira da babban murya ga wasu mazaje dake takaran nono da 'yayansu cewa su daina saboda hakan na hana jariran samu isasshen abinci
Anambra - Shugaban kwamitin yakin neman zaɓen gwamnan Anambra a jam'iyyar APC, Gwamna Uzodinma na jihar Imo, yace babu ko tantama APC zata lashe zaben 2021.
Gwamnatin Jihar Kano ta dauki manyan lauyoyi masu matsayi SAN guda 4 domin gurfanar da malamin addinin musulunci na jihar, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara,
Daya daga cikin lauyoyin mai assasa samar da kasar yarabawa, Sunday Adeyemo wanda akafi sani da Igboho ya bayyana yadda ‘yan sandan Cotonou suka daure Igboho.
Sabon kwamishinan jihar Zamfara, Yakubu Elkana, ya ja kunnen shu’uman ‘yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara inda yace su zubar da makamansu ko su wahala.
Masu zafi
Samu kari