Latest
Jam’iyyar PDP tace an saci biliyoyi NNPC, NHIS, NEMA, NIMASA, da kuma FIRS. PDP ta ce tonon sililin da Rotimi Amaechi ya yi wa Gwamnatin Buhari ya gaskata ta
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da yasa ya sallami ministoci biyu daga cikin yan fadarsa da ya zaba a ranar 21 ga watan Agustan 2019. Buhar
Gwamnatin shugaba Buhari ta tallafawa 'yan Najeriya da makudan kudade sama da N56bn a karkashin shirin survival fund da ta kirkira bayan bullar cutar Korona.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki wata makaranta da ke karamar hukumar Maradun inda suka sace dalibai da dama a safiyar yau Laraba, 1 ga watan Satumba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sauye-sauye a majalisar ministocinsa. Ya sallami ministan noma, Sabo Nanono da takwaransa na ma'aikatar wuta, Mamman Saleh.
Kungiyar Likitocin Najeriya NMA da kungiyar ma'aikatar kiwon lafiya karkashin gamayyar ma'aikatan asibiti (JOHESU) sun yi martani kan shirin wajabtawa yan Najer
A wata sabuwar sanarwar da ta fito daga shirin N-Power ta nuna cewa, ana bukatar duk wanda aka zaba a shirin ya je ya shigar da bayanan zanen yatsun hannu.
Mataimakin shugaban kungiyar kwadagon Najeriya NLC, Joe Ajaero, ranar Talata ya yi kira ga gwamnatin tarayya kada ta sake ta kara farashin kudin wutan lantarki.
'Yan sandan jihar Adamawa sun tabbatar da sheke wani mai garkuwa da mutane da 'yan banga suka yi yayin da yaje karbar kudina fansa daga 'yan uwan wacce ya sace.
Masu zafi
Samu kari