Latest
Ministan cigaban wasanni da matasa Sunday Dare, ya bada tallafin Naira miliyan 50 ga kwamitin shirya gasar cin kofin kwallon ƙafa na A'isha Buhari, Daily Nigeri
Ana rade-radin PDP za ta ba mutumin Arewa dama ya rike mata tuta a 2023. Tsohon Mai bada shawara a kan harkar shari’a yace PDP za ta dauki matakin da ya dace.
PDP ta gabatar da wasu bukatu uku da ta ke da su gaban Gwamnan Ribas yayin da aka ji an fara kokarin yin sulhu inda kwamitin David Mark ya zauna da wasu manya.
Mayakan ta'addanci na ISWAP wadanda ake kira da Boko Haram, sun yi ikirarin sheke sojojin Najeriya goma bayan farmakin da sauka kai sansanin sojojin da ke Rann.
Sanatan Kebbi, Bala Ibn Na’Allah ya bayyana tattaunawa ta karshe da ya yi da ‘Dansa daf da zai mutu. Na’Allah ya yi kira ga mutane a guji siyasantar da matsalar
Aminu Garba Danmusa wanda ‘Dan Majalisar Jihar Katsina ne yace Buhari ya ci amanar da aka damka masa. Danmusa yace zaben Buhari bai biya masu kudin sabulu ba.
Shugaban ASUU yace a zargi gwamnati a kan matakin da za su dauka. Farfesa Emmanuel Osodeke yace bai da ikon da zai farka rana guda yace an shiga yajin-aiki.
Gwamnatin Jihar Kana ta haramta yawon 'gararamba' a gari da shiga manyan dazuka a jihar domin yin ayyuka da suka shafi sare itatuwa a kananan hukumomi bakwai a
Rundunar yan sanda a Jihar Jigawa ta kama wasu dalibai 6 da suka kutsa gidan wani bawan Allah suka aske masa gashin kansa karfi da yaji, News Wire NGR ta ruwait
Masu zafi
Samu kari