Latest
A ranar Talatan nan, Majalisar dattawan Najeriya ta gyara kundin zaɓe 2022 ta bai wa wasu rukunin Deleget damar kaɗa kuri'a a wurin tarukan jam'iyyun siyasa.
Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu watau Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria (IPMAN) ta yi gargadin cewa za'ayi wahalar man da ba'a ta
Damaturu, Yobe - Jami'an hukumar Sojin Najeriya sun damke wani Soja mai suna, Tijjani Aliyu mai lamba 19NA/78/4786 kan laifin daukan makami ba bisa doka ba.
Babban lauyan, wanda ya bayyana hakan a ranar Litinin din da ta gabata, ya bayyana cewa watannin da ke gabanin zaben 2023 ba su isa su kawo karshen rashin tsaro
Dukkanin yan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Filato sun yi barazanar ficewa daga jam’iyyar idan ba a bi tsarin da y
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, kuma tsohon gwamnan Legas, a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, ya yi tsokaci kan abinda zai
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin mutum Takwas a kauyen dake yankin karamar hukumar Goronyo a Sokoto, su faɗa wa mutane abin da zai sa su daina kawo hari.
Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkam
Fiye da tubabbun 'yan ta'adda 51,000 da iyalansu ne suka zub da makamansu ga sojojin yankin Arewa maso Gabas kamar yadda sojojin suka bayyana, cewar kwamanda.
Masu zafi
Samu kari