Latest
Wani direba da jami'an ba da hannu suka tsayar ya ki bin umarni ya jefa fasinjojinsa cikin hatsari yayin da jirgin ƙasa ya kaɗe motar kirar Toyota a legas .
Kungiyar kwallon Olympique Lynonnais dake kasar taka leda a Ligue 1 a Faransa ta sallami dan wasanta, Marecelo, bayan barka tusa a dakin shiryawan yan kwallo.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shirya yin wani taro a wani zama na hadin gwiwa a Abuja gabanin babban taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar na kasa a yau dinnan.
Kebbi - Antoni Janar na tarayya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya ce ta dalilinsa mutum sama da 500 sun zama miloniy a jihar.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ya yi godiya ga Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano tare da yin rantsuwa da Allah cewa za su rike masa amana.
A ranar Talata da daddare, wani abu ya fashe a hedkwatar bariki sojoji na 6 da ke babban birnin jihar Taraba, babu wanda ya rasa ransa sanadin fashewar abun.
Wasu daruruwan ‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC sun sauya-sheka zuwa NNPP a Zamfara. A halin yanzu NNPP ta na fara karfi musamman a jihohin Arewacin Najeriya gabanin 2023
An yi taron tsakar dare da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da shugabannin Kungiyar Fulani da ke Abuja wadanda su ka siya masa fom din takarar shugaban ka
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Sani Yerima, a ranar Talata ya bayyana cewa babu dokar Najeriya da ta kayyade yadda da kuma lokacin da mutum zai yi aure.
Masu zafi
Samu kari