Latest
Maganar NNPP tayi wa APC taron dangi a Kano tayi karfi, Shekarau ya gujewa Gawuna. Malam Ibrahim Shekarau ya gujewa Nasiru Gawuna da ya je gidansa cikin dare.
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar Kakakin Sojin.
Iyayen wani matuƙin jirgin sama a ƙasar Indiya sun garzaya Kotu, sun nemi ɗan su ya biya su makudan kudin da suka kashe a kan sa ko kuma ya hafar musu jika
An fara rade-radin Sarki Rilwan Suleiman Adamu yana tare da Yemi Osinbajo. Mai martaba ya bayyana ainihin abin da ya faru da tsakaninsa da Mataimakin shugaban.
Hoton Kwamandan Sojin Najeriya, Laftanan Kanal Ememike S. Okore (N/11717) da tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane suka sace a jihar Taraba ya bayyana.
Wani karamin jirgin saman fasinjoji a ƙasar Kamaru ya yi haɗari a kusa a babban birnin ƙasar Yaounde ranar Laraba, har yanzun ba'a gani sanadiyyar hatsarin ba.
Ana takun saka tsakanin Gwamna Abubakar Atiku Bagudu da Sanata Adamu Aliero kan wanda zai daga tutatar APC a zaben sanata mai wakiltan Kebbi ta tsakiya a 2023.
Wannan sauyi na zuwa ne daidai lokacin da wasu jiga-jigan jam'iyyar suka fara mayar da cikakkun foma-foman takara ga ga jam'iyyar a makon nan kadai da ake.
A Kaduna, wani Fasto ya mutu a kungurmin jeji wata 1 bayan ‘Yan garkuwa da mutane sun dauke shi. An tabbatar da mutuwar Fasto Joseph Akate tun a watan Afrilu.
Masu zafi
Samu kari