Latest
Mun tattaro maku kadan daga cikin tarihin Uba Sani wanda ake tunanin zai rike tutan APC a 2023. Kafin zaben 2015, Sani rikakken 'dan PDP ne ta ciki da waje.
Akalla fursunoni uku sun gudu daga gidan yarin Agbor dake jihar Delta yayinda katanga ya rushe sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwaryar da aka yi ranar Talat
A ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu, Jami’an Hukumar Yaki da Rashawa da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, EFCC sun yi kama wani mai makarantar koyar da damfa
Gwamna Aminu Tambuwal ya umurci ma’aikatar ilimin gaba da sakandare da sauran hukumomin da abin ya shafa da su fara bincike kan kashe wata dalibi a Kwaleji.
Dan marigayi Chief MKO Abiola, wanda ake ganin shi ya lashe zaben June 12 na 1993, Kola, ya bayyana aniyarsa na yin takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam
Bayan kama wani soja da ake aikin sayarwa yan ta'adda makamai a Zamfara an ƙara gano abokan harkallarsa daga bakinsa, ya faɗi sunan wasu mutum biyu a Zamfara.
Tsohon kwamishinan Tsare-Tsare da Kasafi, Nura Dankadai ya fita daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a kasa. Daily Trust ta rahoto cewa ya sa
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Gumi, ya shawarci gwamnatin Buhari ta cika muradan yan ta'adda domin kubutar da fasinjoji.
Bisa dukkan alamu tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan zai yi takara a zaben 2023. A yau ake tunanin kungiyar za ta maida fam din da aka cike masa.
Masu zafi
Samu kari