Latest
Tsohon ministan harkokin Neje Delta, Sanata Godwill Akpabio, ya ce bai janye daga tseren takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC mai mulki.
Wasu ‘yan ta’adda sun kashe akalla manoma 7 da babban limamin masallacin Juma’a na garin Faru mai suna Malam Sani Akwala a ranar Asabar, a kauyen Dajin Danau da
Wasu matasa masu zanga-zanga a ranar Asabar, 14 ga watan Mayu, sun kona tare da lalata wasu coci biyu karkashin jagorancin Bishop din darikar Katolika na Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da shirin komawa makarantun Firamare da na Sakandare a jihar saboda dokar kulle da ta saka a fadin jihar, ta kara mako guda.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, ta bukaci a yi zanga-zanga na kasa bisa kisar da aka yi wa Deborah Samuel, dalibar aji 2 na Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari
Bayan ya siya fom din takarar shugaban kasa na naira miliyan 100, an tantance tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole, domin takarar kujerar sanata.
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta yi kira da a kwantar da hankula bayan kisan da aka yi wa wata Deborah Samuel dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto.
Bishop Mathew Kukah, ya yabawa gwamnan jihar, Tambuwal kan ayyana dokar kulle na awa 24 da ya gaggauta yi domin kwantar da zanga-zangar da ke gudana a jihar.
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kano ta tsakiya, Sanata Basheer Lado, ya bayyana cewa ba za a iya yi masa makarkashiya don hanasa komawa majalisar dattawa ba.
Masu zafi
Samu kari